Masu noma shinkafa sun koka kan sayar da shinkafar waje

Kungiyar manoman shinkafa ta Najeriya ta nemin gwamnatita rika kama masu sayar da shinkafa ‘yar waje. Shugaban kungiyar Mista Andy Ekwelem ne ya bayyana hakan

Continue reading

1 2 3 29