Zaɓaɓɓen Shugaban Najeriya Bola Tinubu Zai Koma Zama A Keɓaɓɓen Gida A Abuja

Zaɓaɓɓen shugaban Najeriya, Bola Tinubu, zai koma da zama a gidan zaɓaɓɓen shugaban ƙasa da ke Abuja, babban birnin ƙasar, gabanin bikin rantsar da shi.

Continue reading

1 2 3 271