Kamaru ta yi raga-raga da Habasha da ci 4-1 a gasar cin kofin Afrika ta Afcon. Wannan ya bai wa Kamaru damar shiga zagaye na
Day: January 13, 2022
APC a Kano: Ɓangaren Gwamna Ganduje ya sake shan kaye a kotuKano
A Najeriya, Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da buƙatar da ɓangaren Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje na jamiyyar APC ya gabatar cewa
Ƙananan Hukumomin Borno 2 sun koma ƙarƙashin ikon Boko Haram – Zulum
Gwamnan Borno Babagana Zulum, ya ce ƙananan hukumomi biyu da suka haɗa da Abadam da kuma Guzamala sun koma ƙarƙashin ikon mayaƙan ISWAP, tsagin da
Sojojin Najeriya sun kuɓutar da matafiyan da aka yi garkuwa da su a Kaduna
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta kuɓutar da mutum 26 da aka yi garkuwa da su yayin wani fatro a kan hanyar Birnin Gwari zuwa
An Yi Garkuwa Da Ƴan Kasuwa Da Ba A San Adadinsu Ba Hanyar Kano
Ƴan bindiga sun yi awon gaba da wasu ƴan kasuwa da ba a san adadinsu ba a Babbar Hanyar Birnin Gwari zuwa Kano a Jihar
Garba Shehu: Abin da ya sa gwamnatin Buhari ta sasanta da Tuwita
A ranar Laraba ne gwamnatin Najeriya ta sanar da janye haramcin da ta saka wa Tuwita a ƙasar. Mai magana da yawun shugaban Najeriya Malam