Mutum shida sun ji rauni a hatsarin da helikwafta ya yi a Bauchi

Mutum shida ne suka ji mummunan rauni a hatsarin da wani helikwafta mallakin rundunar ƴan sandan Najeriya ya yi a Bauchi a jiya Laraba. Gidan

Continue reading