Rundunar ƴan sandan jihar Gombe ta cafke wani sufeto Urbanus Ishaku bisa zargin harbin wani direban tirela mai suna Abdullahi Bello, a lokacin da yake
Day: January 17, 2022
Ƴan Sanda A Jihar Kano Sun Gayyaci Tsohon Kwamishinan Ayyuka A Gwamnatin Ganduje
Ƴan sanda a Jihar Kano sun gayyaci tsohon Kwamishinan Ayyuka a Gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje, Injiniya Mu’az Magaji. Mu’az, wanda Gwamnan ya kora bisa zargin
Ƴan bindiga sun sace Hedimastan wata makarantar firamare da ke Karamar Hukumar Mashegu ta Jihar Neja
Ƴan bindiga sun sace Hedimastan wata makarantar firamare da ke Karamar Hukumar Mashegu ta Jihar Neja, tare da neman a biya su Naira miliyan 100
Muhukunta Birnin Tarayyar Najeriya Sun Fara Aiwatar Da Dokar Hana Shiga Sakatariyar Garki Area 11
A ranar Litinin ne mahukuntan birnin tarayya Abuja suka fara aiwatar da dokar hana shiga Sakatariyar Garki Area 11. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ya bayar
Ƴan bindiga Sun Sace Wani Basarake A Jihar Filato
Ƴan bindiga sun sace wani basarake a jihar Filato, basaraken mai suna Da Gyang Balak, ya kasance mai faɗa aji a gundumar Vwang da ke
Cibiyar Yaƙi da Cututtuka ta Najeriya ta ce, an samu ƙarin mutane 222 da suka kamu da cutar zazzaɓin Lassa a cikin mako guda
Cibiyar Yaƙi da Cututtuka ta Najeriya ta ce, an samu ƙarin mutane 222 da suka kamu da cutar zazzaɓin Lassa a cikin mako guda da